Powered by Blogger.

Search This Blog

Saturday, December 28, 2019

Tag:

Easiest Way to Prepare Appetizing Cinnamon Rolls 1

Cinnamon Rolls 1.

Cinnamon Rolls 1 You can have Cinnamon Rolls 1 using 12 ingredients and 9 steps. Here is how you achieve it.

Ingredients of Cinnamon Rolls 1

  1. It's of Kwabin farko.
  2. Prepare 2 1/2 cups of fulawa.
  3. You need 1/3 cup of Narkakken Butter.
  4. You need 1 cup of ruwan dumi.
  5. It's 1/3 cup of Sikari.
  6. Prepare 1 tsp of Yeast.
  7. You need 1/4 cup of Madarar gari.
  8. Prepare of Bayan minti 30.
  9. Prepare 1 cup of Fulawa.
  10. You need 1/2 cup of Brown sugar.
  11. You need 1/2 tbsp of garin Cinnamon.
  12. It's of Butter.

Cinnamon Rolls 1 instructions

  1. Bani da cinnamon powder sai sticks dan haka na dake shi ya koma gari..
  2. Zaki zuba ruwan dumi a roba, ki saka yeast ki barshi yai 5mins zakiga kwayayen yeast din sunyi girma, alamar yana da kyau, sai ki saka butter, sugar, madara da fulawa kofi biyu da rabi, ki juya sai ki rufe ki kaishi wuri mai dumi, bayan kamar minti 30 sai ki dauko ki zuba masa fulawa kofi daya ki murza..
  3. Ki samu leda mai kyau ki saka kwabin a ciki kiyi rolling flat, ya zama rectangle sai ki shafe da butter, ki barbada brown sugar, sanan daga karshe ki barbada cinnamon powder (ba'a bukatar cinnamon da yawa, shi yana da karfi sosai da kama baki)..
  4. Sai kiyi rolling sai ki yanka, ki shafe baking pan dinki da butter sai ki jera, amma karki cika dan zasu kumbura. Ki rufe da leda ki kai wuri mai dumi ko rana..
  5. Ki saka a oven ki gasa, ga yanda zaiyi..
  6. Sai ki ciro shi a hankali zaki ga ya hade ya zama daya..
  7. Zaki zuba masa madara ko condensed ki ci da shi..
  8. Bayan kin gama kin saka a baking pans din zaki ga wasu sunyi ragowa, sai ki gera akan tray ki gasa su ba tare da kin saka a pans ba..
  9. Dukkan lokacin da nayi recipe da hausa ina kokarin sanar da cewar da measuring cups and spoons nake awo, kuma tsp-ina nufin teaspoon, sanan tbsp-ina nufin tablespoon duk suna nan a rubuce a jikin spoons din. Dan aiki yai kyau sai da measurement ba kinta ce ba..

About Bahyun2

Hi, My Name is Hafeez. I am a webdesigner, blogspot developer and UI designer. I am a certified Themeforest top contributor and popular at JavaScript engineers. We have a team of professinal programmers, developers work together and make unique blogger templates.

0 comments:

Post a Comment